ZAMAN HOSTEL COMPLETE

ZAMAN HOSTEL COMPLETE
ZAMAN HOSTEL COMPLETE ba littafin yara bane a kiyaye muje zuwa ZAMAN HOSTEL? ????? STORY AND WRITTEN BY RAHEEMA? DEVOTED TO?? (YUSUF)? Wanan page din nakine ke kadai my sweet daughter BASMA?? Yata abun alfaharina? ?1-2 Zaune take akan gado hannunta riqe da handout tanata karatu, karatu takeyi sossai da alama ta maida hankalinta kan karatunta. Wayarta dake gefene yafara ringing dasauri tasa hannu tadau wayar hade dasawa a kunne tana fadin my one and only umma kin wune lafiya? daka dayan bangaren umma tace muneera kizu gida muna da bukatar ganinki akwai magana mai muhimmanci dazamuyi tana karasa fadan haka ta kashe wayar. Cikin hanzari muneera ta mige game daciwa nidai Allah yasa lapiya, powder ta shafa wa face dinta game da fesa tulare sanan tadau mayafi hade da jaka tai waje tana fita wata budurwa na shirin shigowa room din jinai tace muneera ina zuwa? murmushi tai sanan tace wane guri bata tsayajin abunda zatace ba taisaurin yin gaba a hankali ta furta banza kawai sai shegen tamb…