MRS AMIDUD CHAPTER 7

MRS AMIDUD CHAPTER 7
MRS AMIDUD CHAPTER 7 Ai kuwa a fusace tayo kaina, kamar kububuwa fuuuu. Mik”ewa nayi tare da buga tsalle ina zare idanuna, nace. “Yanzun don Allah! Dube ki fa! Rabcecciya irinki, ko nace zundumemmiya haka sake kice zaki yi fada da yar miciciya irina! Don Allah ke baki ji kunyar kanki ba?! Wai ma tukun wannan fusatar na me?! Luk i go get yor time! Filis i dan”t hab time two faiti jus lib mey rum!” Na nuna mata hanyar. Dariya tayi sosai sannan tace. ” Jaka jahila! Wacce bata san abinda ke damunta ba, kuma wallahi idan kika shiga rayuwar mijina sai na hallakaki.”2 Dariya irin me cusa haushin nan nayi, sannan nace. “Dama akan wancan sikagon kike magana! Ai wallahi ko a jikina Ni mijinki ance yana gaba na ne! Mutum fuskar shi kamar dodo, shi yasa hadaku yayi amfani shi dunkunkuna kuma zilaziya! Filis comat foo mey rum! Ef nut a go box yu!” Zaro Ido tayi waje, ganin yadda naja layi tare da dunkule hannuna! Irin yar caskalen nan. Ai bata fasa ba ita burinta ta…