MRS AMIDUD CHAPTER 6

MRS AMIDUD CHAPTER 6
MRS AMIDUD CHAPTER 6 Ban tab’a ganin abinda ya girgiza Ni kamar abinda Aunty Amarya da Jalal suke fad’a, cikin d’aga murya, da kwakwazo wanda yaja hankalinsu Mamie, suka sauko daga sama. Kuka ma ashe rahama ce, dan gani dai amma babu kukan ya dauke, saukowa Mamie tayi take tambaya abinda ke faruwa, Aunty Amarya ta nuna mata ni, sannan ta fara magana da cewa. “Wai Amidud ne yake zargin Jalal! Wanda suke uba d’aya zai lalata wancan sakaryan wacce ta gama yawonta cikin dare!” Murmushi Mamie tayi sannan tace. “Allah ya shirya mana su, wuce d’aki” “A’a! Mamie ta wuce muje kawai,” Haka na koma bayan ta ina kuka nace. “Mamie!” Matsawa tayi cikin nuna bata damu ba tace. “Ka dauketa!” Barin falon tayi, na juya zan Kamota ya, sai gani na nayi ina yawo, a sama kafin na fahimci meke faruwa ya ficce dani daga gidan, kuka nake da ihu nake da iya karfina, amma babu wanda ya kawo min agaji haka ya kai Ni har dakin shi, ya dangwala ni a kasa. Sannan ya…