MRS AMIDUD CHAPTER 5
MRS AMIDUD CHAPTER 5 Zura mata ido nayi ina kifkifitawa, shi kuma ya tsaya sai kallonta yake, gyad’a kai nayi sannan nace. “Hmmmm!” Juyawa tayi muka kalli juna, yadda muka zubawa juna ido yasata jan bakin tayi gum tayi shiru, murmushi nayi sannan nace. “Bari naje na nimo masu keken shanu! Su fitar mana da kayan mu” Ajiye ludayi dumar yayi sannan ya mike tare da goge bakin shi yace. “Muje!” Kallon kwanun shan nayi, sannan na buɗe ba zan yi magana yace. “Muje nima naga gari,”+ “Toh mun fita” nace mata, Mun fita tare mun sami masu kuran amma ya hanamu dawowa dan yawo muka yi ta yi a saman kuran, har na gaji nace mishi. “Mu tafi rana tana yi” “Ko kin gaji dani ne?!” “A’ah kawai na fison mu isa gida da wuri ne!” “Hmm” yace min, muna isa ya sauka sannan yasaka hannu zai sauko Ni na dauje sannan na diro daga keken, muka shiga cikin gidan muka kwaso kayan mu, zuwan d’an gidan wakilin hakimi ya sani zuwa gurin shi nace. “Toh Ni da…