MRS AMIDUD CHAPTER 1
MRS AMIDUD CHAPTER 1 Hey Durling! Kyale wancan village girl d’incan Ni da nake dake me zanyi da Mahaukaciya.” Rike habb’a nayi cike da jin haushi nace. “Duk wanda ya kuma zagina da Yaren da bana wa ba, mey hinsif ya zaga.?” “Kaiii….Jan Pari me kuma i go fass a he.” Dariya na saka cikin jin dad’i nace. “Nusent a dey tali yu, duk cikin bini nu bodi fass min ingilse” ?? Kina wuta Jin yadda suka rud’e da ihu nayi murmushin jin dadi abinka da kauyawa. Nace. “Ef i taili yu, de hawus d’in da muke, ibi laki tangaran, gahi da fanfu, jummalo yo mu ba taliya muke kiran, sufa acan bini sofageti suke ce mihi: “Wayyo Allah na shiga uku, Ke Pari wannan mugun alkaba’in da kike fa, duk a zuwa binin kika koyo” Tura baki nayi gaba cikin kunkuni nace . “kaka Iya, waiti konse yu, she bi a de sifiki ingilise.” Kuka tasaka sosai. A rud’e nace “Iya wata de firobilan!?” Kuka ta kuma sakawa tace. “Yanzun abinda Muhmood zai min kenan ya kaiki aljanun nasara sun shigeki: Cikin gafara da nuna Ni naje bi…