_MAZA_ {ALLURAR GUBA}? COMPLETE

_MAZA_ {ALLURAR GUBA}? COMPLETE
*_MAZA_* {ALLURAR GUBA}? COMPLETE *_Kyawawan yabo da godiya sun tabbata ga Allah (SW)! Tsira da amunci suk’ara dad’uwa ga fiyayyen hallita Annabi Muhammad (S.A.W)…_* _da wannan zanyi amfani da damata na taya y’aruwata murnar kammala littafinmu KWARATA! Wanda narasa me zance da jameela Musa, (meelat) gurin fad’a mata nagode da wannan sadaukarwa da tamun..fatana ga Mrs mabuwayin sarki yabiya mata kowace irrin buk’ata da take nema Aduniya Dan Albarkacin Adadin haruffan dake cikin k’urani, ya Allah kasanyawa su ja’afar Albarka cikin rayuwarsu” kajikan magabata ka kareta daga kowace irrin masifa ta duniya” ya Allah badannin ba se Dan kana Arrahamani Rahim Ameen_ 1-2 _BISMILLAHIR RAHAMANI RAHIM_ Abdullahi Fodio Road A birnin Sokoto, Unguwar tayi shiru sakamakon yau ne hutun k’arshen mako yake k’arewa, Duk da cewa unguwar ba maiyawan shiru bace, sabida zirga²r ababen hawa dake yawo a cikinta, but ba mutanen unguwar bane domin gidajen su zubin wad’anda suka…