ZUCIYA CHAPTER 4
ZUCIYA CHAPTER 4 Little ce rike da hannunta kawai tana tafiya amma idanunta nakan Ashraf dake tafiya, Aneesa kam har wuya tazo ganin yanda Ashraf ya hauta da fada akan wata banza kucaka, da saninta ta taho ta mangaje Nafi wanda har sai da ta kusa kai kasa, Little ta kalleta tace “Haba Yaya Neesa? “+ Aneesa ta kalli Nafi tace “Sorry ban kula ba.”tai gaba. Little ta kalli Nafi wanda ta kakaro murmushi tace “Maryam karki damu ai bata kula bane, kuma taban hakuri. ” Little tai karamin hucci tace” Nafi kiyi hakuri. ” D’aki suka shiga, Nafi ta zauna a kasa, little na shirin mata magana wayarta tai kara, da sauri ta d’aga tace “Naam Yaya. ” Daga can bangaren Ashraf yace ” Little ki samarmata abinci dan banaji taci wani abinci. ” To, little ta fad’a tana kallan Nafi wacce itama hankalin ta ke kan Little tunda taji ance Yaya. Little ta kashe wayar sannan ta kalli Nafi tace “kinga Yaya ma ya kula bakici abinci ba.” Nafi tad’anyi murmushi, hakab yasa Little tai waje. Ashraf kam …