ZEHRA CHAPTER 2
ZEHRA CHAPTER 2 OMAR TAFIDA RESIDENCE Kwance yake a kan makeken gadon shi wuraren qarfe Goma na safe yana ta bacci. Tunda ya dawo sallan Asuba ya koma bacci domin kuwa har lokacin a gajiye yake.+ Qarar Alarm dinshi ne ya tada shi. gani nayi ya bude idanuwan shi ahankali yayinda ya janyo alarm clock din wanda yake kan bedside drawer ya kashe. Burying kan shi yayi a pillow yayinda ya cigaba da shaqan qamshin mai dadi. Bayan kusan minti biyar ne ya tashi zaune tare da yin addu’ar tashi daga bacci. Sauka yayi ya shige dressing room dinshi don shirin yin wanka. Kamar jiya ma haka ya dade a cikin bathroom din. Yana zaune cikin jaccuzi yana enjoying qamshin turarukan wankan ne ya janyo daya daga cikin turarukan yana duba sunan. Zaro idanuwa yayi tare da fadin “what the hell, for her??” Runtse idanuwa yayi yace “I will deal with you Dee” ************ Bayan ya shirya cikin three quarter wandon Sweatpant da farar T-shirt ya nufi gaban Vanity table dinshi yana qoqarin brushing gashin…