ZEHRA CHAPTER 13
ZEHRA CHAPTER 13 hi.+ Ita dai ta rasa yadda zata yi da Mustapha, gaba daya ya kore mata samarin ta kuma gashi yau saura kwana uku lokacin da Papa ya bata su cika. Yanzu haka maganar Aure suke yi da wannan Alhajin domin kuwa ya sanar da ita ko gobe take so a shirye yake.4 Mustapha wanda ya shigo ofis din a yanzu composing kanshi yayi ya kalli Alhajin yace “Baba zan fadi maka maganar gaskiya” ya nuna Zehra yace “wannan da kake gani ba auren ka zata yi ba, cutar ka kawai zata yi coz she is a player” Cike da mamaki Zehra ta miqe tace “what?? Baby meye haka??”2 Da sauri Mustapha ya juya ya kalli Alhaji Yusuf yace “ka ji ko?? Ta kira ni da Baby bayan ni din tayi playing dina.. Anjima kadan wani zai zo ta kira shi honey.. qila kai darling tace maka ko??” STORY CONTINUES BELOW Cike da Masifa Zehra tace “what the hell..” ta kalli Alhajin wanda ya miqe ran shi a bace tace “don Allah ka tsaya ka ji Alhaji, Uhm.. I can explain”2 Alhajin ya daga mata hannu tare da fadin “haba dai Zee, wane…