ZEHRA CHAPTER 1
ZEHRA CHAPTER 1 YEAR 2014 MAITAMA ABUJA ABU-YAZEED RESIDENCE+ Tsaye take a kicin din gidan yayinda take ta qoqarin kammala Chicken Salad din da take hadawa. Abinci ne kala kala ta dafa yayinda gidan gaba daya ya kaure da qamshin girkin nata. Tana qoqarin janyo napkin daga wani drawer ne ta ji an rufe mata idanuwa daga ta baya. Ji nayi ta kwalla ihu tare da fadin “oh My God, Dee” Da sauri Fadeela ta zare hannuwan ta tare da fadin “you are a witch Zee, ta ya kika gane ni ce??” Zehra wadda ta fashe da dariya tace “for crying out loud why wouldn’t I?? your Urbanist perfume as usual..” Da sauri ta rungume ta tare da fadin “how I missed you Dee, yaushe kika dawo?? You didn’t even call to tell me…I am sure Ya Zain ya sani” Fadeela tana dariya tace “I am sorry love, I just wanted to surprise you ne, and Yes I asked him not to tell you. Kawai muna dawowa nace I have to come see you. I really missed you. How I wish we went together…” Zehra tace “yeah me too, but I didn’t want to mis…