WATA SHARI'A CHAPTER 1

WATA SHARI'A CHAPTER 1
WATA SHARI’A CHAPTER 1 NEW Yammaci ne mai cike da, iska na kadawa ta ko’ina, ganyaye sunyi tsanwa shar abun gwanin ban sha’awa, sama tayi luf da hadari kwance a cikinta, ko’ina yayi tsit babu ko kukan tsuntsaye, kowa ya  ladaftu a gidansa dan gudun saukowar ruwan sama.  Tuki yake da karfin gaske kamar mai shirin tashi sama, Daga gefenshi (kujerar zaman banza) wata mace ce ta hakimce fuskarta sanye da dark glasses, kyakkyawace ajin karshe, tanata taunar chewing gum cikin natsuwa take kallon  yanda namijin yake sharara gudu abunshi.  “Dan Allah Honey ka rage gudun nan da kake, ka bimu a hankali mana” ta fada bayan ta zare glasses din dake idonta.  “Ai dolece tasa kikaga ina gudun nan Sultana, bakiga yanda saman take bane? Ina gudun kar ruwan sama ya saukone, kinsan watan August ruwan sama baya alerting kam yazo saidai kawai aganshi yazo, kuma da karfl yake zuwa yanda dole sai munyi parking har sai  lokacin daya tsaya sannan mu tafi” ya bata amsa still yana shararar gudunsa.  Shiru tayi bata kuma…