SAMu YAFI IYAWA CHAPTER 5

SAMu YAFI IYAWA CHAPTER 5
SAMU YAFI IYAWA CHAPTER 5 Ke baki da hankali ne kanki daya kuwa..? Tace ban sani ba ni dai ka bani takarda na ehe,…bazaka raina min hankali ba ni fa ba kamar wancan abun da ka ajiye agidan ka bane.. Ta cigaba da diri.. Ya so yayi masifan shima amma sai ya tuno da maganan da nayi ta masa a daki jiya akan yarinta da kuma kishi ke damun zuwaira ya sa ma ranshi ruwan sanyi ya tarbiyan tar da ita A yanzu dai shi ya kamata ya nuna mata hanyar zaman lpya.. He knows he need her ko dan bukataun sa da take biya masa sosai yadda yake so..sai ya sa aransa kawai zai kawo gyaran no need for tension.. Bata hankara ba taji ya kamo hannun ta yayi daki Da ita, bawai bata tsorata bane don duk iskancin ta tana mugun Tsoron duka amma tsaurin ido ya sa ba a ganewa.. Yana kaita nan dakin nata ya birkice mata da wasu irin launin romance ita kanta ta kasa kamo setin tashan sa… Ga shi dama a bukace take kusan kullum marar ta acike yake da maganin mata da jike jike..4 Yana shafo ta yana sumbatar…