YANAYIN RAYUWA CHAPTER13
? YANAYIN RAYUWA?????????. CHAPTER13 By halimatusadiya saleh( saliha)? Tashi tayi ta bar halima agun. Da sallama ta shiga office din,cikin fara’a ya amsa mata,hade da mata izzinin shigowa. Zama tayi,kan wani sofa dake office din. Ta kai 5 minutes tana zaune,har seda yagama abunda yakeyi kafun,ya mata magana. ” Meyasa jiya muna waya kikayi shiru.” Shiru tayi bata ce kumai ba,ziciyan ta se sinke wa yakeyi. Ajiyan zuciya yayi kafun,yace ” Akwai maganan dana ke so muyi ne,inza ki ban dama.” Shiru takarayi,ganin baza tayi magana ba yasa yace ” Zulaihat Umar baba.” Saurin dago kanta tayi,nan sukayi 4 eyes dashi,kauda kanta tayi. Nanfa Uncle kyari,ya shiga zanya namata abunda ke ranshi,hade da mata alkawari in har tayarda to baza’a dau lukaci ba,ze turo iyayen shi. Wani irin mugun fadowa gaban ta yayi da jin maganan,har jikin ta na rawa. Muryan shine yadawo da itta daga halin da take ciki. ” My beauty,bak…