SAMU YAFI IYAWA CHAPTER 4
SAMU YAFI IYAWA CHAPTER 4 Haka rayuwar mu ta kasance a gidan kwana biyu gaba daya bana ma sa kaina naje kusa da su..+ Zanyi abinci tsaf da duk wani dawainiyar gidan amma ban taba zama tare da su inuwa daya ba don na lura sosai amaryan nasa tazo da tsegeran ci. Matsala ta daya ne yanzu, ina yawan jin zafi da konan rai sosai kishi yake so yaci karfi na duk dama ina kokarin danne sa da karfi yaji..2 A kowani dare sautin sex ke gauraye gidan mu. Badon kar ace nayi maganan cikin kishi ba da sai nace har motsin gadon su ina ji yadda suke tsananin jijjiga shi.. Gaba daya jabir ya dawo wani dabba na daban,3 Yau kwanan zuwaira biyar amma bayan ci da sha bai da wani aiki sai kwakwamar ta a daki duk su bi su cika gidan da ihu Da maganganun batsa.1 Wani bin nakan ji masa kunyar abun amma ko ajikin sa.. Yau da da rana wajen lasa’ar bayan nagama kintsa waje tsaf, na fito ina kokarin daura girki na da wuri don sosai nake sha’awan dambun shinkafa da miyar kwai… Hankali na yayi gaba …