TANTIRIN NAMIJI CHAPTER 7 KARSHE

TANTIRIN NAMIJI CHAPTER 7 KARSHE
TANTIRIN NAMIJI CHAPTER 7 KARSHE Awansa biyu cir akan ta sannan ya fadi ragwaf kamar matacce yana nishi, sai sannan ya lura ashe suma tai cikin firgici ya dagota yaraf ta koma cikin tashin hankali ya fice. Parlour ya nufa yama rasa ina zai sa kansa saboda tsananin tashin hankali, da sauri ya nufi parlour ya bude fridge ruwa ya dakko mai sanyi sosai ya tuttula mata wata ajiyar zuciya ta saki tana kukan azaba. “Wayyo Allah na na shi ga uku na” idonta a rufe tama kasa budewa saboda azaba ki ta ke kamar bayanta ba a jikin ta ya ke ba, haka ta din ga rusar kuka lallabata ya ke amma kamar kara tunzura ta ya ke. Hankalinsa ya tashi ga lokacin dawowar Alhaji Ghali ya kusa dabara ce ta fado masa ya daka mata tsawa “ke! dallah ki rufan baki ban miki kashedi ba, wallahi ko kiyi shiru ko na maimaita abun da nayi bana san iskancin banza kin jini ko?” Gaba daya ta gigice ta toshe bakin ta saboda tsoro gaba daya bayan ta ciwo ya ke mata dan bazata iya motsawa ba sam saboda azaba, yaja tsaki “mtsww! raguwa…