TANTIRIN NAMIJI CHAPTER 5 TANTIRIN NAMIJI CHAPTER 5 Alhaji Ghali ne ya shi ga gidan har yanzu kasuwar su bata tashi ba, wasu a wajen ba kunya ba komai suke rungume rungume, ya duba ko ina ba baby Chakwai ba alamun sa. + Ya shi ga gidan ya duba ko ina baya nan, ashe bayan fitarsa ya sanja shawara, gwara su fita suje gidan wancen din shi ya sa be gansu ba. Farin ciki ya cika shi shima ya samu dama, ya fita yaiwa kowa sallama saboda dare yayi, aka shi go da gifts din nasu kowa yaja abokin iskancin sa masu kida suka tashi, ya shi go ya kulle parlour su kuma masu gadi suka rufe gida. A hankali ya tura dakin gam yaji shi, be wata wata ba ya dakko spare key ya bude, jin ana budewa yasa ta fara tsala kuka da ihu tana neman temako, da gudu tai toilet ta rufe gam jin anyi nasarar balle kofar saura dau kan ranta. Yana shi ga yaga wayam ba kowa, a dakin sai gurshekan kuka yake ji a toilet, a hankali ya karasa bakin toilet din yana bugawa a hankali yake magana “ki bude”. Kara gigicewa tai bata san shi bane, ta kara matsewa a bang…