TANTIRIN NAMIJI CHAPTER 3 TANTIRIN NAMIJI CHAPTER 3 Haule suka nemi waje suka zauna ita da jama’ar ta meena ta samu nauwara ta sanar Mata da zuwan su haule fitsari me kawai batai ba saboda tashin hankali Bata taba tunanin haule da gaske take ba wallahi da gwara ta Sanja event Tai asarar 1.5 million din da aka Kama the affiecent din tunda ba ita zata biya ba Bata da asara meena ce tadinga kwantar Mata da hankali sannan ta nutsu biki yayi biki Kowa shi ze zuba abunda yakeso yaci San ransa kaji ne tuwo ne fried rice komai gashi Nan Nan mc ya Kira amarya tsakiyar fili ta fito ya nemi kawayenta si Mata Kara suka Sha rawa har amarya dasu liki haule ko taci abinci kamar me ta Lodi kaji tasa akai Mata motar dasu kazo cikin ikon Allah Basu hadu da hajiya ba duk da zage zagen da ta dunga yi ba Wanda ya kulata a wajen aka nemi uwar amarya ta fiti bayan kawaye sun koma Nan fa kallo ya koma sama chan na hango su nerner Aysha dasu mummy ilham sun biyo bayan haule indaga ido na gano su maman auwal dasu fauzeyyer a bayan hajiya…