TANTIRIN NAMIJI CHAPTER 2

TANTIRIN NAMIJI CHAPTER 2
TANTIRIN NAMIJI  CHAPTER 2 Nafeesat ce ta Fara dawowa ta kawo Masa wayar ta zauna sai ta hango na arfan yafi nata yawa dabara ta fado Mata la Yaya kaga wani news Yana juyawa ta dauke nasa ta maida Masa da nata ta kyalkyale da dariya tsokanarka nake shima dariyar yai nafeesa bakya rabo da zolaya Wai Ina Maryam ne na aiketa kitchen ta yankon kayan fruit be gama rufe Baki ba sai gata Yana cin abinci cin da kyar ganin Maryam Taki sha Amma nafeesat ta shanye sai da tagama ta shanye tasa sannan hankalinsa ya kwanta har wata ajiyar zuciya ya saki lafiya ko dear ba komai sweety ya saki murmushi ya Kama cin abincin haikan ka’in da na’in sai da yaci ya koshi yadda zeji dadin aikin tukun ya daga lemon ya kwankwade Yana lasar Baki cike da farinciki muntinsa biyar da Gama ci sun koma parlour suna kallo maryam ta shige daki Arfan yafara doka hamma bacci me nauyi ya Kama shi tuni ya Fara gyangyadi ganin haka nafeesat ta Kama shi da kyar Dan har yafara tangadi bacci yake sosai lafiya Wai dear nafeesat b…