SAMU CHAPTER 6 THEND KARSHE

SAMU CHAPTER 6 THEND KARSHE
SAMU CHAPTER 6 THEND KARSHE A cikin daren abubuwa suka dame sam ya kasa runtsawa juyi kawai yake yi yana tuno abunda nace masa na bazan bishi kano ba,.. Ko da ya zo da safe ma Haka na turje,dama gashi idan ya zo gidan ma sai na ja masa rai sosai kafin na fito na same shi kuma magana daya nake yi bazan bishi kano ba, Har yanzu babu sauki. Ni kaina na sha mamakin taurin zuciyar da nayi masa ina magananga nu wanda mafi akasari nasan bakara min ciwo suke masa ba., don yasan ya aikata min abunda ya kamata na guje sake zama da shi din.. Shima yaki sam ya amince da hakan, Amma sai yace zaiyi magama da su mumy akan akara min sati guda a ransa yana ganin kafin nan ya shawo kaina still nikam bam damu ba don ku daya gama fadan haka na kama hanya ta na koma daki na barsa anan Hakan akayi kuwa da shike mumy na tafi daraja maganan sa ba tayi wani dogon musu ba aka kara mana sati guda…haka ya bani dama na dinga juya emotions din jabir da cewa bana kaunar sa rabuwa da shi kawai nake so… a kwana kadan kaw…