SAKAMAKO CHAPTER 9
SAKAMAKO CHAPTER 9 Wannan tunanin ta ke juya wa har ta cika 1 full week agidan mumy wanda ke faman bata baki da karfin gwiwa… + Gaba daya take jin ta tsani kanta ..why did she not have taken her marriage serious before??? Gaba daya ta kasa gane makan ta it feels like Tana cikin mugun halin na dama da bacin rai.. Its clear to her that wata macen da bata kai ta goge mata shoe ba ta zo ta karbe mata komai da komai na rayuwan ta.. 1 Suhan is living All her dreams now .. Abunda ke dada cunkushe mata zuciya shine in ta dubi yadda majeed ya dawo akan suhan she just feel like she dont even stand a chance anymore bare suyi competing gani take gaba daya bai gani bai kuma ji akan suhan so me ma zatayi ta birge?… Ta soma cin abinci amma ba sosai ba..so ranar da mumy ta sanar mata cewa majeed zai zo ya yafi da ita ..ranar ta zo mata da wata shawaran data yanke makan ta.. Mumy na zaune ta shigo… Tace mum kina so na? Ta dago ta kalle ta irin wannan wani irin maganan banza ne… ” im serious mumy Maganan da zan gay…