YAREEMA KHALEED CHAPTER 7
YAREEMA KHALEED
CHAPTER 7
*__________?* ko bayan da Nawwara ta Ιaga abinda taji mahaifin nata ya faΙa ne ya Ιaga hankalinta, da sauri kuwa ta faΙa Ιakin Anty.
+
zaune gefen gado ta ganta ta rafaka uban tagumi, ta dafata tace, “mi Hajiya Saddiqa tace maki?”.
ai gaban Anty sai daya faΙi jin ambatar sunan Hajiya Saddiqa, bata taΙa sanin da shaiΙaniyar mace take mu’amala ba sai data nuna mata halinta, to kome zai faru da ita ai sai dai ya faru da ita amma bazata taΙa iya mu’amala da mace Ζ΄ar uwarta ba.
saΙo mai girma a wurin Allah, mai aikata shi Allah ya tsine masa, da sauri ta girgiza kanta tace da Nawwara, “babu komai tace dai zata je ta dawo”.
Nawwara tace, “oak, to Anty Baba ne ya Ζirani yace wai mu shirya yanzu yasa Yaya ya gama booking zamu wuce Ζasar Libya”.
a firgice Anty ta zaro ido dan zancen ba Ζaramin razana ta yayi ba, kamin tayi wani yunΖuri na magana suka jiyo Ζarar jiniya a harabar gidansu.
da sauri suka miΖe su duka suka fita, suna isa parlo suka ci karo da Hajiya a tsaye fuskarta da zallar Ιacin rai
tana ganinsu ta bama Ιan sandan dake tsaye umarnin ya sama Anty ankwa, take kuwa aka sanya mata ankawa.
rau-rau idanuwanta sukayi, zatai magana cikin tsawa Hajiya ta dakatar da ita da hannu tace,
“dakata karki ce dani komai, munafukar banza kawai maciya amana, muguwa, mai hassada da Ζyashi, toki sani makomarki bazatayi kyau ba, domin bazan taΙa yafe maki ba kuma bazan barki haka ba”.
tini Hajiya ta bawa Ζ³an Sanda umarni suyi gaba da ita zuwa airport.
*2Hrs 53Mints Letter.*
cikin wannan lokaci jirginsu ya sauka a Ζasar ta Libya, suna sauka motar data iso domin su ta Ιaukesu zuwa masarautar ta Libya.
tin kamin a shiga gaban Anty ke faΙuwa, lokacin kuwa da sukai sallama cikin fada jinta tayi kaman tayi mene saboda kunyar data kamata.
Ζasa tayi da idonta ta kasa haΙa ido da mijinta, cikin tsawa Ζ΄an sandan dake tsare da ita suka ce ta zube gwiwonta Ζasa.
Hajiya na shigowa daga bayansu tace da Uncle Badamasi, “kai yau idan harni na haifeka na baka nono, to kamin na Ζifta idona ka saki wannan makirar, ka mata cika biyu ranar data gama idda ka cikashe mata na ukunta”.
take kuwa ya kalla Anty da mugun tsanar halayyarta yace, “Asma’u na sakeki saki biyu”.
Rahinat na ganin Hajiya ta Ζwace daga hannun Khaleed daya wani damΖeta kawa ance za’a Ζwaceta tayo wurinta da gudu ta rungumeta.
tsam itama Hajiya ta rungumeta tana hawaye farin ciki fal ranta, “Rahinatu kece”.
kai kawai Rahinat ta Ιaga mata tana murmushi, tausayi ta bawa kowa na wurin tinawa da cewan fa da tana magana amma a sanadin muguwar Ζ΄aruwarta yau ta zama sai kallo.
Ιangaren Raihana ma tana ganin Anty ta taso da gudunta tayo wurinta tana kiran,
“Umma na mai jin Ζaina, ki bar zubda hawaye matsawar ina raye babu wanda ya isa yay maki wani abu wai shi Ιaukan hukunci saboda baki da hakkin kowa”
“ni ba mahaifiyarki bace Raihana kamar yanda na faΙa maki, duk labarin dana karanta maki Ζarya ne gaibu ne, babu wani abu Ιaya daya faru daga ciki, tabbas Ιaya nake sanar maki dashi cewan waΙan can sune iyayenki na gaskiya kaman yanda na shaida maki, amma sam zancen sun sai daki Ζaryata ne, zance ne da shiri na son zuciyata”.wata muguwar damΖa Raihana ta bawa kafaΙar Anty, jijjigata ta hauyi kawa ta sami reshe, manyan idanuwanta ta firfito mata dasu waje, numfashi mai zafi take sauke mata aka tana huci, yanayin data koma ya tsorata Anty dan sai ta ganta kawa aljana ko wata horo.
+
cikin in-ina tace da ita, “kika ce mene? kika ce mene?, ina tambayarki kin min shiru kika ce mene?, dama sharri kika haΙa domin ki rabani da iyayena?, kikai wa iyayena Ζarya”.
duk maganar da take a tsawace take mata su tana wani jijjigata, kan kowa na wurin ya ankare cikin zafin nama Raihana ta Ιaga hannu ta ware zara-zaran yatsunta ta bawa Anty tas tas a fuska.
“ki gaya min duk dalilin shirinki na yin haka?, ki faΙa min dalilinki na sanya rayuwata cikin wahala bayan ina da gata”.
ta faΙa tana maΖure wuyan Anty, tana soka mata farcinanta zaΖwa-zaΖwa.
kakari Anty ta fara ,tini aka taso aka yo kan Raihana ana ΖoΖarin Ζwatarta amma kawa wata namijin zaki sai data watsar da kowa Ζasa.
“zaki gaya min ko saina feΙe ki”.
tai maganar cikin Ζaraji tana nuna Anty da wuΖar data warta hannun wani dogari.
“kiyi haΖuri ,wallahi son zuciya ne, hassada duk ita ta jazamin, na kasance tin auren Sa’adatu da Abdullahi nake baΖin ciki ,haka kawai nake Ζinta bata re data min wani laifi ba, saboda ta kasance mace mai farin jini kowa sonta yake, haka dangin mazajenmu duk sunfi sonta, shiyasa ni kuma na tsaneta, lokacin data haifi Ζ΄an biyu ji nayi kamar na kasheta saina kasa samun wannan damar shine kamin ta farka Abdullahi yazo nazo na saceki nai replacing da wata gawar jaririya dana sato, kema so nayi na kasheki sai Allah bai bani wannan damar ba, shine na bada rainonki har kika girma nai maki wannan karatun Ζaryar, amma wallahi iyayenki mutanen arziΖi ne….”
ai bata Ζarasa ba Raihana ta soka mata wuΖar dake hannunta take jini ya shiga shatata.
salati kowa ya saka aka mimmiΖe tsaye.*__________?* Khaleed ne ya miΖe da sauri ya isa wurinta, yana zuwa yay saurin Ζwace wuΖar da take neman sake daΙawa Anty, yanda take huci shima haka yake huci, wani fincikarta yayi daga kan Anty yay cilli da ita gefe guda
+
“Arrest her”.
mai martaba ya faΙi yana daga kan kujerar mulkinsa a zaune.
take aka Ιama Raihana handcuff a hannu, hawaye kawai take zubarwa tana bin Rahinatu da mahaifanta da kallo, dana sanin abubuwan da tayi kawai take,soyayyarsu da Ζaunarsu gami da tausayinsu lokaci Ιaya sukai wa zuciyarta mugun kamu,shin ta inama zata fara neman yafiyar Rahinatu.
bayan an fita da Anty Asma’u zuwa asibiti aka samu hayaniyar dake fada ta tsagaita, mai martaba ya buΖaci da a kawo masa biro da takarda, miΖo masa akai yay rubutu ajiki kana waziri ya miΖa hannu ya amsa.
abinda ke jikin takarda ya fara karantowa bayan yace saΖo daga mai martaba,
“wannan kotu tana buΖatar da a kamo mata waΙan nan mutane, Baheer Suhail Albanna, Dameer Suhail Albanna,Salman Suhail Albanna,Abid Suhail Albanna da Yasmeen Suhail Albanna”.
baki Ιayansu acikin minti uku aka gabatar dasu gaban mai martaba, kowanne cike da kunya da dana sani banda Sultan Dameer wato mahaifin Raihan.
ba wani Ιata lokaci Mai martaba ya yanke masu hukunci.
“haΖiΖa kunyi kuskure mafi girma, laifukanku suna da yawa Ζwarai, dan ku Ζ΄aΖ΄ana ne hakan bazai hana ni yanke maku hukunci mai tsauri ba, tambayar da zanyi maku shine wane yay kisan wannan gawar?”.
shiru sukai dukkaninsu ba wanda yay magana, har saida yay sau uku tukunna Abid da shine Ζarami ya buΙi baki yayi magana cike da tausayin mahaifin nasu, dan yanayinsa kawai ya nuna yana cikin Ζunci ,takaici, gami da kunyar abinda Ζ΄aΖ΄an cikinsa sukai duk a saboda kujerar sarauta
“ΩΨ§Ω ΨΆΩ
ΩΨ± ΩΩ Ψ§ΩΨ°Ω ΩΨͺΩΩ.”
Khulaid ne ya nemi izini da abashi damar yin magana.
aka bashi ya miΖe ya bada wani flash, aka soka jikin laptop, take dukkanin abubuwan daya faru na sirrin tattaunawar su Dameer ya bayyana aciki.
su kansu mamaki sukai sose, taya akai har aka sami wannan, Khulaid yace saboda wannan rana yay ΖoΖarin yaga yana bibiyarsu domin samun hujja.
Waziri yay gyaran murya yace, “bisa wannan taΖaitattun hujjoji da kuma shaidu da suka gabata a gaban wannan fada da kuma al’umma, muke fatan kotu zasu saurari irin hukuncin daza’ai ma waΙannan azzalumai, bisa ga cutarwar da suka yima Ιan gatan wannan masarauta wato *SULTAN AYAN* na Ιora masa laifin da baiji ba bai gani ba, sannan kuma suka nemi da suga sun cutar da wannan masarauta domin amsar kujerar mulki d akuma gawar Ιaya daga cikin jakadan da suka kashe”.
STORY CONTINUES BELOW
Mai martaba yace a janye Dameer gefe, su kuma duk a sanya masu ankwa aje a Ιauresu a gidan kaso, zasuyi rayuwa ta tsawon shekara 40 aciki kana a fito dasu.
“kai kuma Dameer kaida kayi kisa to ka sani a muslunci wanda ya kashe a kasheshi, dan haka za’a horaka tsawon shekara guda agidan Yari kana daga bisani a akaita maka abinda ka aikata”.
sannan Waziri yaci gaba da cewa, “bayan yanke hukuncin waΙan nan bayin Allah, yanzu hukunci zai koma kan Raihana bintu Abdullahi wadda tayi mummunan *ΖAZAFI* akan *SULTAN AYAN*, bisa shaida data gabata zamu bi hukunci ta hanyar da Addinin musuluci da shari’a ta tanada ga duk wanda yay *ΖAZAFI* ,kamar yanda Allah maΙaukakin sarki ya faΙa acikin qur’ani mai girma cikin suratul nur aya ta huΙu zuwa biyar, kamar yadda nassi ya tabbatar wanda yay Ζazafi yana da hukunci bulala tamanin, a don haka yanzu za’ai wa wannan yarinya bulala tamanin agaban al’umma domin su zama shaida na cewan an yanke hukunci kamar yanda Ubangiji ya umarta”.
ana gama faΙin haka Raihana ta zube gwiwoyinta Ζasa tana mai kuka sose, zuciyarta take ji tamkar ta fito waje.
sose itama Rahinatu dake jikin Hajiya take kuka, haka zalika Ammi ma kuka take, bazata iya kallon wannan hukunci ba dan haka ta sauke kanta Ζasa kan cinyar Abbi.wata sharfaΙeΙiyar dorina aka shiga laftawa Raihana, tin tana juriya har ta kasa, ihu take zundumawa sose tana roΖon ai mata afuwa, ba’a Ζyaleta ba sai da aka hattama wannan bulala guda tamanin ajikinta, farar rigar uniform Ιin prison dake jikinta duk jini ya Ιata sakamakon fashewar da jikinta yayi. +
bayan an gama mata kotu ta kuma shaida cewan zata tsare Raihana acikin gidan yari na tsawon watanni biyu domin bata horo mai tsanani duba da irin abubuwan data aikata.
daga nan mai martaba yay bayani da kansa akan tsayawa a tabbatar da bincike kamin yanke hukunci, domin ita kanta wannan masarauta a yanzu tana dana sanin abinda ta aikata a baya, domin data tsaya tayi bincike da duk haka bata faru ba
bayan gama gabatarwar bayanai daga bakin mai martaba, aka Ιauka su Sultan’s akai gaba dasu.
gabansu Ammi Raihana ta zube , tana kuka take neman yafiyarsu akan abinda ta aikata masu, sannan ta dawo gaban Rahinatu ta rungumeta tsam jikinta, kuka suke duk su du, roΖonta take da magiya cikin yanayi mai ban tausayi tana cewan ta yafe mata abinda tayi mata na cutarwa.
“na yafe maki 2win sis, dama tin a lokacin dana fahimci ke jinina ce na yafe maki”.
“na gode sose, sannan dan Allah ina roΖon ki tayani neman yafiya wurin mijinki shima ya yafe mani Ζazafin dana masa, domin na jefe rayuwarsa acikin Ζunci”.
sakin juna sukai Rahinat ta maida kallonta ga Khaleed, harara ta watsa masa, gabansa tayi tattaki taje ta tsaya, da yaran kurmaye take masa magana akan ya yafe ma Raihana.
yanda take bayanin ya daki zuciyarsa, bai san lokacin daya rungumota jikinsa ba yana kaΙa kansa idonsa a runtse.
“duk abinda kike so shi nake so, idan kin yafe mata na yafe mata, kece mai controllng Ιina so you dont have to ask me”.
ya Ιago da fuskarta yana kallo idansa jawur yace, “Angel kiyi magana mana”.
fincikewa tayi taje gaban Raihana dake kallon Khaleed, wadda daka kalli irin kallon da take masa kaga kallo mai cike da soyayya.
murmushi Rahinatu tayi ta kamo hannunta da suke cikin ankwa, takardar data yi rubutu akai ta bata ta karanta.
zaro ido Raihana tayi bayan ta gama karantawa tana duba Rahinatu tna kaΙa mata kai, wannan abu ne da bazai yiwu ba kar muyi haka dake.
abinda ta rubuta mata shine, _daga wannan lokaci na sadaukar maki da soyayyata 2wins, ke mai son Khaleed ce ni kuma ayanzu mai Ζinsa ce, dan haka zuwa lokacin da zaki fito a prison Sultan na nan yana jiranki, Rahinatu na mallaka maki shi ya zama naki har abada._
lokacin da aka Ιiba masu ne ya cika, dakawa da Ζ΄an sanda sukai gaba da ita zuwa gidan kaso.
adu’a akai sarki ya sallami kowa, jama’a duk suka watse, sarki ma ya tashi ya wuce cikin gida, wurin dai ya rage daga su Ammi sai Khaleed.
Khaleed ya nemi kujerar dake kusa da Hajiya ya zauna, kallonsa Hajiya tayi tasa yatsa ta dungure masa kai.
Ζ΄ar dariya yayi yace, “sai yaushe zamu wuce?”.
“sirikina na gode maka, kayi ΖoΖari sose da kayi bincike cikin ΖanΖanen lokaci har ka gano kan wannan Ζulallen al’amari, banyi tinanin zan iya Ζyaleka batare dana yi shari’a da kai ba sai sanda ka kirani kake shaida min bayani akan komi, lalle kai mai Ζaunar Rahinatu ne ba maΖiyinta ba, halin da aka sanya ka shi yasa ka tsaneta, yanzu ya kamata mu tashi mu tafi domin na Ζagu Rahinatu ta sami lafiya”.
Hajiya ta kirayi Rahinatu, ta shaidawa su Abbi cewan su zasu wuce egypt aima Rahinatu aikin maΖogaro domin a cire mata wannan abu da suka sanya mata.Uncle Badamasi su Nawwara suka Ζirashi suna kuka akan Antynsu, yace shi ba ruwansa babu wani abu da zaiyi akai.
+
suka kira Abbi suka faΙa masa shima yace bazai taimaki maΖiyiyarsu ba.
jin haka Ammi ta zabari jiki tabi bayansu zuwa asibiti, tana zuwa ta tadda har anma Anty Ιinkin wurin da Raihana ta daΙa mata wuΖa, tana kwamce akan gado tana ta kuka.
Ammi tace wallahi duniya da lahira ta yafe mata, ta manta da faruwar komai, Allah ma muna masa laifi mai girma kuma ya yafe mana.
Anty tayi ta mata godiya.
*2hrs 27mints letter.*
saukar jirgin su Hajiya a Ζasar ta Egypt.
Cleopatra Hospital, shine asibitin da suka wuce domin aima Rahinatu aiki, ba Ιata lokaci aka shiga da ita surgery.
a wanni biyu kacal aka Ιauka likita ya fito yay ma su Hajiya congrat domin an samu nasaran aiki.
da gudu Hajiya ta faΙa Ιakin cike da murna, tana zuwa ta tsaya tana kallon Rahinatu dake dariya, tace, “Hajiyata”.____?* rungume suke tsam da juna cike da tsantsar farin ciki.
+
Kakus sai tattaΙata take kawa Rahinat ta koma sabuwar halitta.
“Jikalle yanzu dai ina fatan Ζalau kike ko?”.
tana Ζayataccen murmushinta data saba tace, “ehhh Kakus Ιina, sai dai Ιan zafi kaΙan da wuyan nawa ke yi mani amma likitan yace zai warke a hankali idan ina shan magani”.
“to Alhmdl Allah ubangijin girma ya Ζara maki lafiya, wannan yarinya kinsha wuya”.
“ai Kakus aka ce dama bayan wuya sai daΙi, yanzu ba gashi daga ni har Y Raihana’n komi ya wuce mana ba”.
“haka ne kam, itama yanzu tana fitowa a prison zata Ιan-Ιani jin daΙin rayuwar da bata yi ba har ta iya cutar dake akai”.
Rahinat tasa hannu ta danna idonta dan mayar da Ζwallar data taru, ta duba Kakus tace,
“Hajiya na tausayawa Y Raihana halin data tsinci kanta, wai Hajiya har mai muka yima Anty Asma’u a rayuwa da bata son ganinmu cikin farinciki take mana hassada?”.
“to Jikalle koma mene ai a gabanki tayi bayani kuma duk kinji, ba kiga shi Khaleed Ιin mai gaba Ιaya ma so akai a kasheshi shi da iyayensa”.
cikin zuciyarta tace, _to ni ina ruwana da wani Khaleed,can tasu damuwar._
a fili kuma tace,
“Allah ya kyauta kuma ni na yafe mata komai ta mani Allah ya yafe mu baki Ιaya, itama Y Raihana Ιin zance mata ta yafe mata, amma dai Kakus Anty’n tana nan ko, wuΖan da Y Raihana ta daΙa mata bai haifar da wani matsala ba ko?”.
“umm toni ina na sani, ni dama hankalina naga lafiyarki ita ne nake so kuma kin samu yanzu hankalina ya nutsu ya kwanta, komi na farin ciki na zai dawo”.
ta kuma shafo fuskar Rahinatu tace, “yanzu mai kike son ci?”.
“Tsire lafiyayye da kuma fura”.
tai maganan tana Ιaga manyan idonta waje.
“an gama Sarauniya yanzu zaki ci ki Ζoshi kuwa, bari naje na dawo”.
ta kamo hannun Hajiya dake ΖoΖarin miΖewa tace, “sarauniyan wa?”.
“sarauniyan Hajiyanta mana,sarauniyan kuma Abbi da Amminta”.
Ζ΄ar dariya tayi ,Hajiya ta miΖe da hanzari ta fita, koda taje Ζofa kallon Khaleed tayi wanda tin Ιazu yake tsaye yana kallon, kai kawai tayi ta girgiza kai ta wuce tana murmushi duba da yanda ya Ζurawa Rahinat ido bako Ζiftawa.
STORY CONTINUES BELOW
Rahinat kuwa na Ιago da idonta ta kalla Ζofa taga Khaleed take tai kicin-kicin da fuska ta Ιata rai.
hakan da tayi ba Ζaramin Ζarawa fuskar tata kyau yayi ba, ajiyar zuciya ya sauke ya zare hannunsa daga cikin aljihun wandon jeans Ιinsa, sannan ya nufeta yana ta fitar da azababben murmushi mai kyau.
yana zama kan gadon gefen kusa da ita tayi saurin kauda fuskarta gefenta.kansa ya Ιan barΖala kana ya kewaya hannunsa ta Ζugunta, a hankali yake kewayawa yanda bazata ji bare tai yunΖurin hanasa, jin saukar hannunsa a shamulokin cikinta yasa tayi wani zillo har tana haΙawa da Ζ΄ar shaΖuwa.
+
kwantar da kansa yayi saman kafaΙarta yana goga fuskarsa a hankali.
cikin cool voice nasa yake rera waΖa a hankali hannunsa kuma yana shafa cikinta da wani irin salo.
“Am so lonely broken Angel,am so lonely listen to my heart,you,you are the one i miss so much”.
tsaki ta buga ta ture kansa a kafaΙar tata sannan tasa hannu tai ball da hannunsa dake cikinta.
a Ιan shagwaΙe ya yunΖura zai kuma yin jikinta ta Ιata rai sose ta miΖe zata bar Ιakin yay saurin fizgota ta faΙo jikinsa,gudun karta miΖe ya kewayeta da hannayensa gaba Ιaya a faffaΙan Ζirjinsa.
sai da tasan yanda tayi ta tattaro Ζarfi a kiciniyar da take ta Ιalle hannun nasa ta Ζwace ajikinsa.
“tashi ka fita tinda ba wurin zamanka bane”.
tayi maganar da Ζ΄ar Ζaramar muryarta ita alalen dole da faΙa tayi, wani ko ya jita ma ce zai shagwaΙa take bama faΙa ba.
“ka tashi ka Ιace min a waje nace”.
shima kwai-kwayon yanda tayi Ιin yayi yace, “uhmm uhmm idan naΖi fa Angel nah”.
haushi sose ya Ζara bata, tana baΖin cikin wannan sunan da yake kiranta dashi.
“karka sake kirana da wannan stupid name Ιin naka,asalin sunana ma ka faΙi bazan yafe maka ba, kuma nayi niyyar fita na baka wurin amma yanzu na fasa tinda wuri nane ba nake ba, Allah idan baka tashi ka fita ba saina cijeka”.
ta Ζarashe maganar kamar zata yi kuka.
Ya Allah,wani Sonta da Ζaunar ta ne suka Ζara yiwa zuciyarsa dirar mikiya, sai daya lumshe idonsa kamin ya buΙe ya Ιora Ζafafunsa kan gadon,akan pillow ya jingina kansa kana ya naΙe hannayesa a Ζirjinsa, jinsa kusa da ita a zabure ta miΖe ta sauka Ζasa,waigo da kai yayi ya zuba mata narkakkun idanuwansa yana mai jin kawa ya haΙiyeta saboda tsan-tsar Ζaunar da yake mata.
Murmushi yayi yace da ita, “Angel nah mi yasa kike kora na, idan kin koreni a wajen ki ina zani bayan kin san zuciyata bata da kowa sai ke?”.
“tambaya ta ma kake, to oho?”.
ta basa amsar tana galla masa harar tana duban wani gefen.
ganin da gaske dai take da azama ya sauko daga gadon yaje gabanta ya tsaya,duka tausassun hannayenta ya kamo ya sanya cikin Ιumammun nashi.
still fuskarta na kallon wani gefen guda, ta fizge a riΖon ta Ιan ja da baya.
“Hayatee nah kina so na mutu ko?”.
kalaminsa ya sanya tai saurin runtse idonta.
ya sake matsawa gab da ita yasa hannu a haΙarta ya juyo da fuskarta tana facing nashi amma idonta a Ζasa.
“am asking you ki amsa mani, kina so na mutu ko?”.
“zanfi kowa farin ciki idan hakan ya kasance domin kana nema ka addabi rayuwata wanda ni kuma bana so”.kauda kai yayi da sauri, kamar zai mata kuka yace mata, +
“kina so kice min kin daina sona yanzu?”.
tambayar da yayi mata babu shiri ta Ιago manyan idanuwanta masu daΙa narkar masa da zuciya ta watsa masa su.
cikin idonsa take kallo tace, “ai ba daina sonka kaΙai nayi ba, har kai kanka bana so ba kuma na Ζaunar gani da duk wani abu daya dangance ka, Khaleed ko acan baya dana so ka *ΖADDAR SO* ta afka mani, amma a yanzu babu wata Ζaddara makamanciyarta da zata kuma samuna, idan kana tinanin cewar har yanzu ina sonka ko kuma zan so ka anan gaba, to kayi gaggawar farka daga dogon barcin da kake domin abu ne da bazai taΙa yiwu ba, Khaleed ina so na faΙi maka ka daina bibiyata ka barni na buΙe sabon shafi n afara rayuwar soyayya….”.
“dani ba”.
yace da ita yana kallonta cikin ido kaman yanda ita Ιin ma ke kallonsa.
“ko mai kama da kai bana fatan Allah ya Ζara haΙani rayuwa dashi bare kuma kai, kai Khaleed idan baka sani ba yanzu ka sani a duk duniya idan da wani abu da zuciyata ta tsana to ya biyo bayanka, wallahi bana sonka bana sonka ko kaΙan…..”.
sam bai jin zai iya jurema jin sauran kalamanta dake masa zafi cikin zuciya, hakan yasa yay saurin haΙe bakinsa da nata wuri Ιaya,cikin wani salo na daban yake kissing nata.
duk yanda taso ta Ζwace ta kasa har sai da ta samu dabarar da ta danΖara masa cizo a leΙe babu shiri kuwa ya sakar mata baki.
yatsansa yasa yana shafa wurin da har jini ya Ιan fito dan ba Ζaramin cizo tai masa ba.
halshensa yasa yana lasar leΙen nasa daya gama jiΖewa da yawun bakinta, ya shaΖi doguwan iska gami da sauke dogon numfashi kana ya lumshe idonsa ya buΙe yana kallonta yace,
“so sweet more than honey”.
tsukar da tayi har cikin dodon kunnensa, duΖawa tayi ta Ιauka Ιan kwalinta daya saΙule mata, Ζwalla duk ta tarar ma idonta amma dan kar tai kuka a gabansa ta dake, raΙawa tayi ta gabansa tana watsa masa harara mai cike da ban haushi.
kamin ta kai Ζofa taji shi ya rungumota ta baya ya tsamke ta tsam sai faman hura mata iska yake a wuyanta daya saΖalo kansa.
“Hayatee (Rayuwata), ki daina wannan fishin naki dan Allah ban sonsa, in kika ci gaba zaki rasa ni”.
kamin tayi magana Hajiya ta turon Ζofan ta shigo, turus tayi daga inda take ta riΖe haΙa.
“ahhh lalle sannu mara kunyan zamani”.
tace da Khaleed tana kallonsa.
sam ganin Hajiya ko maganan da tayi baisa ya saki Rahinatu ba sai ma Ζara matse jikinsu da yayi yana murmushi.
Hajiya ta cire takalimin dake Ζafarta tayo kansa zata Ζwala masa yay sautin juyar dasu, da sauri Rahinat ta sauke kanta Ζasa dan saura Ζiris akanta.
“sannu fitsararre, ai sai ka bari idan mun bar asibitin kayi iya shegen naka, amma anan ko bani ba likita zai iya shigowa, ba kowa zaka bari da kunya ba sai ita”.
“Hajiya kice ya sake ni”.
“to kaji ka sake ta”.
ya saki Rahinat kans aΖasa yana sosa gashin girarsa.
Hajiya ta harare shi tace, “kamin kayi min abin kunyar daya fi wannan Ζwamma mu tarkata mu tafi tinda dai lafiya take, sai kaje ka mana booking”.
Rahinat tayi tsalle ta dire ta doki Ζafa a Ζasa tace, “Allah Hajiya indai tare dashi zamu tafi sai kuyi tafiyanku ni na taho ko a Ζasa ne”.
zaro ido waje yayi jin abinda tace, ya matsa daga kusa da ita yace da Hajiya,
“manatun amana,ki kula min da ita sose da sose,irin sose Ιin nan fa Hajiyata, zanyi gaba sai kun taho”.
Hajiya ta mangare shi tace, “bazan kula da ita ba Ιin mara kunya”.
yana Ζ΄ar dariya ya fice a Ιakin bayan yay ma Rahinat blowing kisss.

Post a Comment for "YAREEMA KHALEED CHAPTER 7"