𝐃 𝐔 𝐍 𝐈 𝐘 𝐀 𝐓 𝐀 BOOK 2 HAUSA NOVEL

Hustle until you no longer need to introduce yourself,push your self because no one else is going to do it for you". Kalamansa na qarshe kenan da tari
𝐃 𝐔 𝐍 𝐈 𝐘 𝐀 𝐓 𝐀 BOOK 2 HAUSA NOVEL
𝐃 𝐔 𝐍 𝐈 𝐘 𝐀 𝐓 𝐀 ̶B̶O̶O̶K ̶2 ⱧɄ₲Ʉ₥₳ 𝙋𝘼𝙂𝙀 1 𝘼𝙢𝙗𝙞𝙩𝙞𝙤𝙣 & 𝙨𝙪𝙘𝙘𝙚𝙨𝙨 𝙈𝙪𝙝𝙖𝙢𝙢𝙖𝙙 𝙛𝙪'𝙖𝙙 𝙟𝙖𝙙𝙙𝙖 "Hustle until you no longer need to introduce yourself,push your self because no one else is going to do it for you". Kalamansa na qarshe kenan da tarin mayan attajiran da sukayi meeting na qarshe dasu wanda keson saka share dinsu cikin sabon kamfanin da kwanaki bakwai suka rage masa ya budeshi. Kalamai ne da suka dauki hankulan mutanen dake wajen,wanda dasu aka kammala zaman. Sanda yake sallama dash fiye da rabin hankalinsa yana kan wayarsa da tun dazun ya lura tana haske. Sai da gurin ya rage saura shi daya da hudu daga cikin guard dinsa da wannan karon dasu yayi tafiyar wadanda ke nesa da inda yake,ya miqa hannu a nutse yana jawo wayar gami da fesar da iska me dumi daga bakinsa. Cikin kowanne motsi yana jin farinciki na yadda al'amuran bude kamfanin ke gudana da dukkan wani haske qyalli da kuma alamu na nasara,bai taba qwallafa rai akan wani a…