Amintaccen guri kuma muhalli na siyayyar ingantattun suturu na alfarma,siyayya cikin aminci,farashi na musamman da babu irinsa
A D U N I Y A T A HAUSA NOVEL BOOK 1
*A D U N I Y A T A* 🌎 *_H U G U M A_* *_Amintaccen guri kuma muhalli na siyayyar ingantattun suturu na alfarma,siyayya cikin aminci,farashi na musamman da babu irinsa_* *lace* *kowanne nau'in shaddodi* *yadika na maza da mata* *mayafai* *lafaya* *takalma da jakankuna na kece raini,masu babban farashi da qanana* *sarqoqi da agoguna* *under wears* *abayoyi na manya da yara da jallabiyoyi domin maza* *_Akwai group na musamnan saboda nasu buqatar kayan kitchen HUGUMA UTENSILS UNIVERSE_* https://chat.whatsapp.com/EzM8Qst8A2XAevw3akx5ub *_Duniyar kwatalle kitchen din amarya da uwargida_* *_me kikeyi tuntuni bakiyi joining group dinnan ba?,sallah tana matsowa,azumi na tunkarowa?_* https://chat.whatsapp.com/DT97XBDyEfyEwniN0a09Cz __________________________ Page 01 *_The gateway_* "Maaaam.......don Allah maama,abbee bashi da lafiya sosai kin sani maama......idan kika tafi waye zai kula damu?,idan kika tafi maama waye zai kula da abbeee?" Muryar yaron da gaba daya bazai haura shekara goma sha uku b…