MALIKA MALIK CHAPTER 9 BY JANAFTY

MALIKA MALIK CHAPTER 9 BY JANAFTY
MALIKA MALIK CHAPTER 9  BY JANAFTY Www.bankinhausanovels.com.ng  ………….Rumgumeta hajiya tayi tana Fadin”Kai Saleemata,sannu da zuwa…” Saleema na dariya tace”Yauwa hajiya,ya gida..? Kewar gida ya dameni sai kuma muka samu dan break shine na taho gida..” Kafadanta ta dafa tana Fadin”Muna munsha kewarki sosai ma kuwa..”Mirmishi tayi mata tana mikewa daidai lokacin da suka sake hada ido da Malika,wacce tun kallon da Saleema tayi mata taji ta muzanta,Sai ta koma gefe ta rabe,kanta duke ta kurama littafin gabanta ido,kamar tana karatu nan ko, ba karatun take ba,Jikinta duk asanyaye. Ganin sun kara hada ido ne yasa Malika tace ma Saleema”Ina yini,sannu da zuwa..”Wani dirty look Saleema ta watsa mata kafin kawai ta dauke kai,don ta Shaida ta tantiriyar matar Ya saleem ce,domin Abbi ya sanar da Ya marwan duk Abunda ya Faru,shiko ya sanar ma da  gindin rasit,wato Sadiq,shikuma ya sanarma patner dinshi Saleema,wacce kwata kwata Abun bai mata dadi ba,ita fa bata ga dalilin Abbi na takurama ya saleem kan…