ZURI'A DAYA BOOK 4 CHAPTER 5 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE
ZURI'A DAYA BOOK 4 CHAPTER 5 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE ZURI’A DAYA BOOK 4 CHAPTER 5 BY SA’ADATU WAZIRI GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya ya yi min auran dole.” Da sauri ta zo ta rike ta ta ce, “Eh, My little Sis, Daddy ya ba ni dama ki taya ni murna. Duk suka saka dariya a gurin suna jinjina irin yar surutu da wayon Afra yar kimanin shekaru shida zuwa bakwai. Cikin sanyin jiki ta shigo gidan, Mamah Me ta gani a falo tana kallo ita da yara, gaisawa suka yi ta ce, “Mamah Me ina Raudana. Tana daki tun jiya ta zabawa kanta rayuwar zama a daki sam ba ta san rabar jama’ a na yi mata magana ta ki ji ba sai ta je ta yi ta yi ba, ita ta ga za ta iya aure kuwa babu fashi tunda duk mu ma haka aka yi mana kuma ga shi mun rayu babu abin da ya faru da mu, gara ki je ki ba ta shawarar ta yi wa mahaifinta biyayya tun kafin ya yi fushi da ita. “Haba Mamah Me ke ya kamata ki kwantar mata da hankali ba ki yi mata fada ba, kin ga sam abin babu dadi.” “To shi ke nan Ammina je ki ki wakilce ni kin idan kin gama ni kuma sai na dora a inda ki ka tsaya. Ba haka ta so ji da…