ZURI'A DAYA BOOK 3 CHAPTER 17 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE
ZURI'A DAYA BOOK 3 CHAPTER 17 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE ZURI’A DAYA BOOK 3 CHAPTER 17 BY SA’ADATU WAZIRI GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya Suna cikin haka sai ga Haj Babba ta shigo dakin, ta samu waje ta zauna. Nan Mama Bara ta fada mata yadda suka yi, itama ta yi murna sOsai, saboda ta fi kowa son ganin an hada auren don wannan shi ne tsohon burinta. Nan suka shiga shirya yadda za su bullowa da al’amarin idan sun dawo. Mama Bara’atu macece mai zafi da kuma takama da kuma rashin son daukar raini. Kaf a Cikinsu ita ce Babba babu wanda ya ke tsallake duk abin da ta gindaya sai kaninta wanda ya ke binta wato Alh Ja’afar. Gogaggiyar mace ce kuma ma’ aikaciya ce babba a CBN na cikin garin Abuja, ita da mijinta da kuma yaranta duk a can suke. Fadilah ce auta cikin yaranta mata, Www.bankinhausanovels.com.ng kannenta maza guda uku, ta na da yayye biyar, maza biyu mata uku, duk kuma sun yi aure a can Abuja din. Ta na da matukar burin ganin cikin ya yanta an samu wanda ya auri wani daga cikin ya yan dan uwanta, wannan ne ma ya sa ta tura Fadilah karatu can gi…