WALIJAAM CHAPTER 7 BY MAMAN TEDDY

WALIJAAM CHAPTER 7 BY MAMAN TEDDY
WALIJAAM CHAPTER 7 BY MAMAN TEDDY Www.bankinhausanovels.com.ng  Domun samun damar magana da marubuciyar kai tsaye kiyi clicking wannan link…? https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1 *SADAUKARWA GA DUK FULANI?* _________________________ _Littafin Walijam na kudi ne Normal grp #200 ,Vip grp #500 ,while spc grp 1k ? .yan niger ku kudin ku 500f ne katin airtel ta wannnan number zaku tura +22797780373 _ _________________________ _________________________ “Dafe kirjin shi yayi don jin yanda yayi tana halba masa da karfin gaske ,tabbas yafi Dr Haula shiga cikin ruduwa  a wannan lokacin sai dai kawai ya dauriya da jurumta…A hankali zuciyar sa tafara masa tambayoyi da Meyasa Daddy baya so na baya son ganin farin ciki na ne? A baya ko meyayi mun cewa nake da akwai dalilinsa nayin hakan ,amma kuma a yanxu mecece dalilin nasa na yin hakan?? Aure kuma ya rasa da wanda zai hadani sai yar kauye ? Yar kauyen ma wanda nafi tsana wai fulani?? Nisawa yayi kamin ya kalli mahaifiyar tasa yana cewa” Momy ina tunanin daddy y…