TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 12 BY AUFANA
TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 12 BY AUFANA Www.bankinhausanovels.com.ng Cikin sauri yake driving ganin halinda take ciki, wani irin nishi take hanunta dafe da maranta tana fad’in “innalillahi wainna ilaihi raji’un, hazbiyallahu wani’imal wakiil, wayyo Allah na MUJAHID mutuwa zanyi marana zata tsinke MUJAHID cikina wallahi mutuwa zanyi ka taimakeni MUJAHID” tana fad’in haka kwallah nazubarmata tana yarfarda hanunta ‘daya d’aya kuma yana kan maranta ta dafe, MUJAHID kuwa dikya rude yarikice dasauri yake driving d’in,,,…. + Dakyar cikin gaugawa suka iso hospital d’in Ustaz Shuraim, yana isowa baijira komaiba yazo yabud’e murfin motar yad’auketa yakama hanyar shiga cikin hospital d’in, tinda yad’akko ta nurse’s suka biyo bayansa wata kuma taje tasanarda doctor’s kasamcewar YARIMA Biryama mutum ne na mutane dikda darajarsa ta d’an gidan mulki kuma inda ake ji da mulkin da sarauta had’e kuma da shahararriyar dukiya wacca tafi k’arfin tinanin mai karatu amma sam bashida girmankai, yakan sauya kama …