MASARAUTAR JORDAN BOOK 3 CHAPTER 11 BY MAI_DAMBU MASARAUTAR JORDAN BOOK 3 CHAPTER 11 BY MAI_DAMBU Www.bankinhausanovels.com.ng “Toh Madam” seveeaeee Busar da gashin katna nayi sannan na saka dogon riga kirar bahann, bayan na yafa gyale na fita dan har lokacin yana kwance, sai zare min ido yake. “Ni dai ka bar zare min ido,” Murmushi yayi sannan ya sauko daga gadon ya nufo Ni, da sauri na ficce daga d’akin dan ba abu me wuya bane ya mai dani ruwa. Www.bankinhausanovels.com.ng kke Ukshe a gidan tsofaffi, idan ka ganshi sai ya baka tausayi, dan duk ya motse, da Uzaif yazo yaga yadda ya koma, farin ciki yayi babu 1zza babu mulki, sai tsoron Allah tare da tsoron duniya, da Uzaif ya so sukoma gida yace. “A’ah a nan rayuwata take, kay) tafiyar ka kawai” Haka Uzarf ya bar shi a gurin, amma yana kawo mishi ziyara. see A gefen Sarki Ammar kuwa yana gudar da mulkin shi crkin Adalci da gaskiya, kuma yana kokarin sosai akan haka, sat dai sha’anin mutane baka iya musu. kkk Watanni mu uku aka saka bikin Batul da Fahad, Bilal da Sandi…