ZURI'A DAYA BOOK 1 CHAPTER 2 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE

ZURI'A DAYA BOOK 1 CHAPTER 2 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE
ZURI’A DAYA BOOK 1 CHAPTER 2 BY SA’ADATU WAZIRI GOMBE  Www.bankinhausanovels.com.ng  Raihanatu ki nutsu ki bani hankalin ki, yanzu zan baki_ cikakken tarnhin = ryauwar ZURI’Ar ki da taki rayuwar gaba daya”Ji tayi dadi ya kama ta, ta ce. “Yauwa Granny, shi yasa nake son ki, idan na gama ji ni kuma sannanzan fada miki burina da mafarki na akan ZURI’A ta”. “Babu laifi, Allah Ya cika mana burinmu da mafarkinmu, yanzu za ki ji komai domin kema hakan ya zama izna gareki da mutanen duniya gaba daya, domin darasin dake cikin labarin”. ******** “Zuri’ar Alhaji Nasir Dan fillo Zuri’a ce da tayi fice da suna daga cikin tsatson su, asalin su mutanen Rano L.G.A ne, sannan Fulani ne na asali gabansu da bayan su, sun fito. cikin yankin fulanin garin ‘yan asali. . Tun duniya na kwance Allah Ya yi masa tarin dukiya mai dumbin yawa tare da wayewa ta duniya, wasu Turawa da aiki ya hada su tare har . aminci da sabo ya shiga tsakanin su ta harkar sana’ar auduga. Da girman sa sosai suka sa ya shiga makaranta wanda…