TAWA TA SAMENI CHAPTER 18 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI

TAWA TA SAMENI CHAPTER 18 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
TAWA TA SAMENI CHAPTER 18 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng  kabir ya kai min can gidan yakubu avenu,ta karasa shigowa cikin bedroom tana fadin matsalarka kenan baka son manyan kaya sai aukin dinkasu tazo kusa dani ta tsaya tana kallon kayayyakin ni kam jikina rawa yake a bayan labule gashi bata magana a hankali don tunda dama haj yaya mafadaciya ce don haka ko maganar arziki takeyi sai kaji tamkar tana fada ne, Yayanmu yana tsaye a bakin kofa yace Haj menene kike nema ne tace magana zamuyi yanzun maganar kayan nan fa ba kace komai ba?yace kaya gasu nan ki diba dama inason rage ma kabir ne don sun min yawa sosai kinga fa ko abikin nan Nasir abokina set ashirin ya dinka min kuma duk acikinsu ba yadin dubu goma sai sama da haka Haj tace ina ruwan Nasiru, ta cigaba dama zancen da nake son in maka akan abubuwan da kake yine,so nake ka gaya min menene tsakaninka da yarinyar nan Iman?ta kuma daga murya iye kai nake tambaya duk iskancin da kakeyi fa ina sane kar kayi zaton ban sani…