SHU'UMIN NAMIJI CHAPTER 12 BY FATYMA SARDAUNA SHU’UMIN NAMIJI CHAPTER 12 BY FATYMA SARDAUNA Www.bankinhausanovels.com.ng Tana ganin yagama zare belt ɗin jikinshi, tasoma ƙyaf ƙyaf ta idanu, kamar wacce aka kamata tana sata, tsoronsa ne ƙarara, ya bayyana akan fuskarta, ganin sa a haka tun farko, ya isa ruɗata, amma kuma dayake bariki ne a gabanta, ya sanya bata fuskanci hakan ba, sai yanzune taga, gaba ɗaya yacika mata idanu.+ Cike da tsantsar rashin mutumci irin nasa, yasanya hanunsa ya jawo ƙafarta, zama yayi akan gadon, haɗe da sanya hanunsa akan fuskarta, ya matse mata baki, idanunsa yaɗaura akan ƙirjinta, wani irin murmushi yasake, haɗe da cije laɓɓansa, wai wannan tatsitsiyar yarinyarne, takeson ɗaukar hankalinsa, yaga waƴanda suka fita komai, bai kuma ji wani abu akan su ba, balle kuma ita ƙaramar alhaki, yanaji ajikinsa cewa. “A yanzu ba ayi wata mace wacce zata ɗau hankalinsa sama da Zahrah ba” Hanunsa yakai kan wuyanta, yashiga shafawa a hankali, tsuru Afrah tayi tana kalllonsa, karo na farko a rayuwa…