SHU'UMIN NAMIJI CHAPTER 10 BY FATYMA SARDAUNA

SHU'UMIN NAMIJI CHAPTER 10 BY FATYMA SARDAUNA
SHU’UMIN NAMIJI CHAPTER 10 BY FATYMA SARDAUNA                     Www.bankinhausanovels.com.ng  Saida kusan gabaki ɗaya mutanen da suka kawo Zahrah suka soma watsewa zuwa wajen dinner, kafun Husnah ta matso kusa da amarya Zahrah wacce take aikin kuka.   Hannayenta takamo haɗe  da zama gaf da’ita. “Please Zahrah kidaina wannan kukan, yanzu haka Doctor yace inkai masa ke yana boys guaters, kuma kinga babu amfanin kije wajensa kina kuka” Husnah tafaɗi haka ga cikin lallashi. Zahrah dai bata kumace da’ita komai ba bata kuma daina kukan ba,,  wayar Husnah ce tayi ƙara alamar shigowar ƙira, sunan Dr.Sadeeq ne keyawo akan screen ɗin wayar,,  tana kara wayar akan kunnenta yace “Yadai Husnah, najiku shiru” Sake kallon mutanen da sukayi ragowa acikin ɗakin Husnah tayi.   “Gaskiya babu dama Doctor, saboda dazaran anga zamu fita za’ace ina zankaita” Husnah tafaɗi haka cikin ƙasa ƙasa da muryarta…. Ajiyar zuciya Dr.Sadeeq yayi haɗe da cewa “Okay to bakomai zan san yanda za’ayi, ku shirya me meckup tana nan…