UNCLE NE CHAPTER 9 BY NIMCYLUV

UNCLE NE CHAPTER 9 BY NIMCYLUV
UNCLE NE CHAPTER 9 BY NIMCYLUV                  Www.bankinhausanovels.com.ng  Lamo tayi jikinsa tana sauraran daddaɗar murya dake fita a hankali cike da nutsuwa kamala addini haiba, numfashi ya sauke kafin yace “jeki ƙwanta” turo baki tayi tace “to baka daɗi yadda ake tsarkin ba.. Hancinta yaja yace “ni ban iya ba to”duk da baccin dake cinta bai hana tayi dry ba cikin siririyar muryarta tace “Allah Uncle ka iya,ai komai kai ka iya kafi kowa” baice mata komai ba sai lips ɗinta da ya tsorawa idanu yana kallon yadda ta jiƙasu da yawo sai mutsawa suke a hankali, ɗauke kansa yay yace “A taƙaice TSARKI kashi biyu ne,Hadasi da Kabasi amma zan buɗa maki bayanin yadda zaifi, hope zaiki fahimta?” Kanta dake saman ƙirjinsa ta ɗaga alamar “eh” shafa sumar kanta yay shima yace “good” kana yay shuru yana tunanin irin duguwar maganar da zaiyi a wannan daren, ajjiyar zcya ya sauke kafin ya ɗura da faɗin. Ma’anar Tsarki Ma’anar Tsarki A Larabci. Tsafta Da Tsarkaka Daga Kazanta Ma’anar Tsarki A shari’a Kawar d…