RUBUTACCIYA BOOK 4 CHAPTER 10 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO

RUBUTACCIYA BOOK 4 CHAPTER 10 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO
RUBUTACCIYA BOOK 4  CHAPTER 10 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO                 Www.bankinhausanovels.com.ng  MUN TSAYA  ya gaji da yadda ake sa Meeting ana dagawa duk saboda tsoron Sultan yasan komai. Duban Sultan ya yi a lokacin da ya zare farin gilashinsa, wanda ke sake Kawata fuskarsa, “Sultan zauna mu yi magana.” Babu musu ya zauna, tare da kafe idanunsa akan na Al-ameen, da alamun shi kadai yake saurare, yana son sanin dalilin hadin sunan Baba Mu’azzam, da irin maganar nan. Da alama dai basu san wanene suke alaKanta shi da wannan barnar ba.  Www.bankinhausanovels.com.ng Al-ameen ya sake duban Sultan ya ce, “Sultan Baba Mu’azzam Yayan Umma, wanda yake zaune a garin Kaduna, kuma mai Karya da addini, ina nufin ya shiga rigar addini yana abinda ya gadama, shi ne mutumin da muke ta nema akan matsalar Nasreen, ina nufin shi ne mahaifin Nasreen da Sultan. Shi ne mutumin da ya boye kansa yake ta bamu wahala wajen nemansa.” Sultan ya mike yana duban Al-ameen. Tabbas da a kusa suke da juna da b…