RAYUWAR CAMPUS CHAPTER 5 BY Fateeyzah mbs✍️

RAYUWAR CAMPUS CHAPTER 5 BY Fateeyzah mbs✍️
RAYUWAR CAMPUS CHAPTER 5 BY Fateeyzah mbs✍️               Www.bankinhausanovels.com.ng  *ALHERI WRITERS ASSO*         *A.W.A* https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/ https://chat.whatsapp.com/FqpYwmmbahRLaZHssfLpfu  *RAYUWAR CAMPUS*  _(Rayuwar ‘yanci)_  *_Na Fateeyzah mbs_✍️* http://Fzahmbs.blogspot.com  *_Fateeyzah@wattpad_*   *_Marubuciyar_*  *_Gidan nagoggo_*   *_Doctor zahrah_*  *_Yakin Mata (aure)_*   *_Kuda wurin kwadayi_*  _Tukwicine ga daukacin matan jami’a_   *_ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ_*  *_Page 05_*    *School guest house* nan Hibba ta nufa, wanda wurin ya kayatu sosai, ga motoci nan parke da yawa a waje, ciki ta shiga tare da nufar room 10, bubbugawa ta hau yi, ba tare da b’ata lokaci ba yazo ya bud’e yana mai rungumarta jikinsa tare da fad’in “wallahi dana ji shiru na dauka ba zaki zo ba, gashi na kira numberki tana ta ringing baki daga ba”. Hannunta ta saka tana shafa kirjinsa tare da cewa “wallahi uzurine ya rike ni, kuma ni wayata tun jiya ma ban kuma bi takanta…