MOON CHAPTER 4 BY NIMCYLUV

MOON CHAPTER 4 BY NIMCYLUV
MOON CHAPTER 4 BY NIMCYLUV                 Www.bankinhausanovels.com.ng  A hargitse Ohinoyi ya shiga jijjigasa tare da kiran sunansa,amma Deen ko mutsi ba yayi jikinsa gaba ɗaya ya saki ga wata zufa da take karyo masa ta ko ina,Nene kam tuni ta fara kuka sbd bata taɓa ganin yaron nata a cikin Iran wannan hali ba,da ƙyar Ohinoyi yana Deen ya ƙwantar da shi a saman duguwar sofa,ƙasa jurewa yay cikin sauri ya ƙarasa wajan telephone ɗin part ɗin, yana zuwa ya danna wasu lambobi kana ya danna kira,babu jimawa akai answering call ɗin, numfashi ya sauke kafin ya yaja bakinsa yay shiru kamar wanda bashi da abin cewa,jin shirun yay yawa Tiraki faɗin “Allah yaja da ƙwana ya ƙara maka lafiya,how can i help you?” Still Ohinoyi kasa magana yay sai ajjiyar zuciya da yake sauke,chan kuma yay gyaran murya yace “come with Dr yanzo” yana faɗin hakan yay rejecting call ɗin,wajan Deen ya dawo ya zauna kana ya sanya kan Deen saman cinyarsa ya shiga shafa sumar kansa,cikin ƙasa da murya wacce take nuna zalla…