ZEHRA CHAPTEF 8

ZEHRA CHAPTEF 8
ZEHRA CHAPTER 8 VILLAGE XXX, MAIDUGURI Kwana hudu kenan da suka shiga qauyen. Sossai ake ta fafatawa dare da rana. A daren yau ne Su Mustapha suka shiga ainihin wurin da Terrorists din suka riqe mutanen qauyen wandanda aka rufe su a cikin wani masallaci babu ci babu sha tsawon kwanaki.+ Tunda suka shiga wurin kuwa babu abinda kake ji banda harbin bindiga. Suna cikin wannan halin ne company din da suke biye da Mustapha suka neme shi suka rasa. Hakan kuwa ya tada musu hankali amma a dalilin ana tsakar yaqi ne yasa suka cigaba da bude wuta yayinda second in command dinshi yayi taking over. A wannan lokacin kuwa wata dama Mustapha ya samu wadda kuwa idan har ya sake ya shiga ba lallai bane ya fito da rai. On normal basis yakamata yayi commanding wasu su shiga ne amma kuma Our Mustapha being the fearless One ya wuce ya shiga da kanshi. Wannan ne yasa Company dinshi suke bala’in son shi, baya taba sa su at risk, he’d rather risk his life for them. Mustapha dai mamayar terrorists…