YAR MAKIYAYA CHAPTER 20 KARSHE
YAR MAKIYAYA CHAPTER 20 KARSHE Ameer how could you be sooo stupid? Baka da hankali ne, yaya za’a yi ka yi k’ok’arin hallaka kan ka?” Suraj ya tambaya kafin yaci gaba da cewa+ “Duk tarin matsalolin ka basu kai wad’anda nake da su ba, but na d’auke su a matsayin k’addara, na sani cewa i also have gone mad, amma k’ok’arin k’ona kanka da kayi is a complete and total stupidity Ameer. Ka sa Allah a ranka in shaa Allah komai zai dawo daidai, one more thing! Ina so yanzun nan kayi min Alk’awarin cewa bazaka sake kamanta abunda ka aikata ba ko da kuwa kana wanne irin hali, by killing yourself you are not solving your problems,” Murmushi Ameer yayi sannan ya cire oxygen mask d’in ya rik’e hannun Suraj yace “Ban san wanne irin zuciya kake da shi ba Suraj, you have a very big heart da wani ne nasan ko inda inuwa ta take bazai bi ba, amma kai kuma ka tattare matsalolin ka a gefe kana comforting d’ina ,please Suraj forgive me for all the wrong i’ve done you, Yanzu saboda ni Habeeb ma yana kwanc…