YANAYIN RAYUWA CHAPTER 9
?YANAYIN RAYUWA?????????. CHAPTER 9 By halimatusadiya saleh. Da mamaki yan falon suke kallon shi,dad kam ko mgn ya kasa se ido,mom ko se addua take aranta Allah yasa kar dad yayi rejecting na abunda take so, dun har ga Allah kobadun wannan abunba taso Umar ya auri zali. Baba ya dago ya kalli yan da yanayin Umar ya chanza lkc guda, yace ” Umar zaka aure ta.” Dasauri Umar yace ” Ehhh baba.” Jinjina kai bayayi hade da murmushi irin na manya,gaskiya yaji dadi kuba komai zali zata huta da muguntan zuwaira, yace ” Ok naji dadi sosai,yayah ka se mu hanzar ta mune mi liman da sauran da shedu a daura koh.” Se lkc dad ya iyyayen magana yace ” Hmmm! Ibrahim je kakiramin mai gadi.” Da hanzari khalil yaje yakira mai gadi,suka shigo tare. Dad yace mai ” Baba inna sone kuje da khalil gidan liman kukirashi yazu inna neman shi,kuma inkuna zuwa kuje gun mlm hamidu koce mai yazo,kuhan zarta Dan Allah.” Mai gadi yace ” too.” Fita sukayi da khalil kam…