YANAYIN RAYUWA CHAPTER 11

YANAYIN RAYUWA CHAPTER 11
? YANAYIN RAYUWA????????. CHAPTER 11  Driver yayi druping nasu a school premises din,kuwa yawuce ajinsa . Shiga class tayi,guri tasamo ta zauna,wata classmate dinta mai suna Halima. Sit dinta kusa dana zali,zali naganin da fara’a tace ” Yammata kin isune?” Murmushi Halima tayi tace ” Na isu yan samari.” Hararan ta zali tayi irinna kawayen nan tace ” Kece de samarin, bojonjo kawai.” Dariya halima tayi tace ” Bakida dama kawata.” Sallaman dasuka jine yasa su juyawa,wani matashin saurayi ne wanda baze wuce shikara 28 to 29 ba. Uncle Bukar Muhammad kyari, sunan sa kenan malamin sune yana karantar dasu English. Gyra zaman su sukayi,dun malamin su ya shigo. Yafara karantar dasune cikin yanayin da zasu fahimci darasin batare da ya gagare su ba. Zali kam shiru tayi hankalin ta duk yana gunsa dun ta fahimci me yake karantar dasu,da sauran daliban. Harya kusan gamawa ya saya tambayan su. Juyawa zeyi idon su ya…