YANAYIN RAYUWA CHAPTER 10
?YANAYIN RAYUWA???????? CHAPTER 10 By halimatusadiya Saleh Akabar aunty hapsat akanta, ana kiran sallah azahar hapsat ta shiga toilet tayi alwala,ta fito tayi sallah, ta dade akan sallah yan tana lazimi kafun ta tashi tanade sallaya tayi ta maidashi gun zaman sa. Gun zali ta kuma da haryan zu barci take,turo kufan taji akayi da sallama,amsawa tayi. Ya Umar ne ya shigo da leda a hannun shi, ” Sannu yayah.” Aunty hapsat tace mai Ya amsa cikin sakin fuska yace ” yauwa ya me jiki,hope da sauki yanzu.” Kallon inda zali take tace ” Da sauki kam dun tunda zu datayi barci bata farka ba.” Cikin yanayin tausayin kanwar tasa yace ” Wich her speed recovery.” Ajiye ledan yayi ya juya ze fita se kuma yadawo, sayawa yayi a kanta yasa hannun sa a wuyan ta ya ji jikin ya rage zafin, kafun ya juwa ze fece yace ” Inta tashi kikirani.” Kai kawai hapsat ta daga mai,yana fita bai juma ba mom tashigo,wuri tasamo tazauna kusa da hapsat. Tace ” Yade hapsy bat…