WATA FUSKA CHAPTER 8

WATA FUSKA CHAPTER 8
WATA FUSKA CHAPTER 8 Yauma kamar kullum Maheer kwance yake acikin bahon wankan sa ya runtse idansa yana nazarin rayuwar duniya…Dukda yake yasan Anty Nasara mahaifiyarsu ta biyo na qyamar talakawa amma sam umma ita bata hakan takan yarda da qaddara sedai kurun bata hulda da talakawa ne ita…komai girman danganta karku idan bakada shi babu ruwan umma dakai sedai idan kazo mata tana haba haba da nan nan dakai, amma ita taje maka batayi fara’arta da haba haba da mutane ya sanya kullum gidan nasu baya rabo da en uwa, sab’anin Maheer da twin dinsa suna qaunar mutane sosai ga fara’a ta mahaifin su dasuka gado ta sosan ma, Matsaloli guda biyu se mutan america su safiya da sha’awa sarakan rashin ji da jiji dakai waisu yaran masu kud’i sune sukafi kowa girman kai a gidan kaf!! Nisawa yae ya qara lumshe idansa yanajin dadin ruwan d’imin dayake cikinsa….rashin memory din Hafsat bashi bane damuwar sa a yanzu,damuwar sa biyu ce na farko dai qafarta yau zasu shiga aiki na biyu kuma rashin ma…