SILAR GIDAN AIKI CHAPTER 22 SILAR GIDAN AIKI CHAPTER 22 Washe Gari Dad din mansur suna breakfast da mum dinshi suna dan taba hira, Dad yace 2days bana ganin Mansur hope all is well+ Mum ta nunfasa tace bakamai laifiba yaushe zaka ganshi, Murmushi yayi sannan ya ajiye cup din Shayin da yakesha, yace Jeki kiramun shi Tashi tayi irin na manyan matan nan, Yabita da kallo shi har yanzu yana matukar son matanshi, ga kudi ga gida ga komai amma Dansu daya, Kawai se ji nai ya furta Allah ya kawo masu albarka da tausayinmu Nai Maza Nace Ameen Ya Allah Mum din mansur tun kan ta shiga dakin taji wani irin Kara, aranta tace wannan karar daga Ina kuma? Tura kofar dakin tayi taga Mansur a kwance yana wani irin nunfashi, Da amai da yayi Da sauri ta karasa wajenshi ta rikeshi tana girgiza shi tana kiran sunanshi ina kamar besan ma da mutun a wajen ba Fitowa tayi da sauri ta shige part dinsu Tace Alhaji zo, Da zafin nama ya taso ya biyota a baya se dakin mansur Zare ido yayi Yazo yana jijjigashi mansur, Man…