SAMU YAFI IYAWA CHAPTER 3
SAMU YAFI IYAWA CHAPTER 3 Tun a hanya tex din zuwairah ya shigo wayar jabir, bai bude ba amma yaga sunan dayayi saving dashi “Zuwairah Maid”akan pop up screen Bai kawo tunanin komai BaDai har suka iso gida cikin dare Har ya kimtsa kansan ya huta kadan Hakan bai hana zuwairah damun wayar sa da kira ba shi dai baiso ya dauka tukun .cos har yanzu ransa bai sake ba a naman wajen 11 na dare yana gidan amma bamuyi ido biyu da shi ba. Infact nayi kamar ba ban san ya shigo ba kuma yana da tabbacin ina nan a dakin na.. A zahirin gaskiyaina sane Amma haushin tafiyar da yayi bai ko kira ni sau daya yaji lpyata ya dada sa ni jin ba amfanin na masa komai in mun hadu da shi oho in bamu hadu da shi ab oho dai bazan dauki ko wani cin kashi ba.. Fushin hakan danayi ya hadu ya dada gamutsa masa tunani sai yana jin baiya sha’awar komai… Bayan kammala shiri ya dawo kan gado, sai griin sako ya sake zshiga wayar sa .. .baiyi wata wata ba ya jawo cikin ranshin son adame sa’ aransa yana kukku…