SAMU YAFI IYAWA CHAPTER 1

SAMU YAFI IYAWA CHAPTER 1
SAMU YAFI IYAWA CHAPTER 1 Ko Riga babu ajikin sa daga shi sai farar boxers dinsa mai kama da pant sai kuma goran swan bottle water a gefen sa,12.55pm ne na dare amma kamar bai ma san da hakan ba don kuwa ya na zaune ne kan chair mai kama da wajen karatu yana faman latsa computer sa. …washhhh qassh ..innalihhi msww ….,nice daga kan makeken gadon mu na dungule ina sake nishi u wa kasan makoshi na don in bawai kunnen ka yana dai dai tsakankanin makoro na bane da baza ma kasan ina motsi ba bare kuma magana Tunda na kimtsa kai na na fito Har yan zu dai na kasa motsawa da kyau don gaba daya baya na har wani kas kas yake min ga zugin da nake ji kadan kadan a Hq na… Lumshe ido nayi cikin tunani wanda ko minti 5 ban kai ba naji dumin hannun mutum na zagaye min bayana, “Wayyo Allah na, jabir pls..na furta a shagwabe ena neman matsawa daga gefe nesa da shi Ganin yadda nayi da face dina yasan me nake nufi amma sai ya shahsahnce kamar yadda ya saba bai kula ni ba, yace”‘ena kuma zakije…