YAR MAKIYAYA CHAPTER 18

YAR MAKIYAYA CHAPTER 18
YAR MAKIYAYA CHAPTER 18   Koma wa Suraj yayi ya zauna kafin Mai martaba ya dubi lawyer yace “cigaba pls”. Nan lawyer yayi gyaran murya yacigaba da bayani kamar yanda mai martaba ya rubuta a wasiyyar sa. Saeed na mallaka mishi gidaje na guda uku dake kaduna, sannan Ameer zai tashi da Mansion d’ina dake Yola had’a da babban gidan gona na dake abuja. Wannan dukiyar Marigayi mai martaba ya mallaka wa jikannin sa guda ukku Saeed,Suraj da kuma Ameer. Cewar Lawyer yana k’ok’arin had’a takardun domin sa hannun su. Saeed ne ya fara sa hannu rai a dak’ile ya fice babu ko girmama wa.Ameer kam ko nuna damuwa bai yi ba ya sa hannu a takardun ya koma ya zauna ya k’ura wa Suraj ido ganin ko motsawa bai yi ba har sai da Uncle Ahmad ya ce “Suraj my son what were you thinking? Ka yi signing takardun and take whats rightfully yours!” Jiki a sanyaye Suraj ya mik’e ya karb’i pen yayi signing duk papers d’in sannan ya zauna, daga nan lawyer yacigaba da rabon gado kamar yanda shariah ta …