WATA FUSKA CHAPTER 4

WATA FUSKA CHAPTER 4
WATA FUSKA CHAPTER 4 Kujera ya samu ya zauna yace yana me mata nuni da hannu akan kujerar dake fuskantar tasa+ “Ki zauna anan” miqewa tayi ta zauna tana meci gaba da sharar qwallah….gyaran muryarshi yae sanan yace “Kinada kati a wayarki?” Kallonshi tae ta gyad’a masa kai alamar akwai yace “Yauwa saisaita nustuwarki kar kuma kiji tsoro!! Dukkanin wani tsohon saurayi da kike dashi ko kuma wani mutumin banza dakika san kun tab’a yin mu’a mala dashi ki kirasa a waya ki gaya masa kalmomin nan dazan fad’a miki…..a yanzu kuma” da sauri ta d’ago ta kallesa ya kawar dakanshi daga dubanta yace “Hand’s free zaki saka kice da duk wanda kika kira bayan kun gaisa ” Na gaji da wannan sab’awa Allah danakeyi yanzu mijin aure nake nema dan Allah ko zaka taimaka ka aureni?” Kallonshi ta qarayi a karo na barkatai kan tace “Bazan iyaba wlhy Maheer” “Idan bazaki iyaba ki tashi ki barmun gidana” Jikinta ne ya soma rawa, itada dai Nancy ta kasa gane inda ya dosa amma dai kanzil batace ba tun z…