WATA F7SKA CHAPTER 5
WATA FUSKA CHAPTER 5 Ko kadan bataso Maheer ya ga fuskarta ba, sannan menene alakar sa da wad’an nan mutanen guda biyu? Ina zata soma kai wannan tunanin daya taso mata rayuwar kaf a kewaye take da wasu abubuwa masu firgitarwa! Meke shirin faruwa da wannan rikitaccen circle data gani yanzu? Tana jiyo surutun su amma bazata iya fad’ar me sukace ba dan bataji duka ba, me suka zoyi to tagansu bayanta zuwa cikin gidan atare!!!!+ ************ Tana shiga d’akin ta tarar dasu Mamanta suna cin abinci harda naman kaji an karramasu ta bangaren girki se duk taji kunya take cewa lemon baqinta ta siyo dazasuzo yanzu….tana nan khadeeja tazo kiranta akan ga angon da abokanan sa sunzo maganar kudin bikin dazasu bayar, tazo suje taso ta tirje mamanta tace lallai taje dole ta sauya kaya tare da d’ora niqafi saman firkarta kanta fice daga dakin zuwa inda en matan ke jiran ta ai zancen kudade!!! Tunda ta shigo idan Maheer ke kanta so barkatai suke had’a ido, girjin dukkansu se tsananta dukawa …