SILAR GIDAN AIKI CHAPTER 19

SILAR GIDAN AIKI CHAPTER 19
SILAR GIDAN AIKI CHAPTER 19 Gaba daya suna zaune a parlor wayar Nazeefa ce tai ringing, Mikewa tayi ta shiga d’aki, Kafin ta shiga call din ya tsinke Zurawa Fuskar wayar ido tayi tana tinanin kota kirane wata zuciya Tace nop don’t call him Kidan ja class mana+ Kusan 10mins Mansur be kiraba, Yar karamar tsaki taja ta kwanta, Har bacci yadan Fara fisgarta taji wayarta yai Kara, dubawa tai taga *My LOVE* “Picking din call din tayi tace Assalamu Alaikum, Dayan bangaren ya amsa da waalaikumus Salam gimbiyar Mata Tai murmushi Tace uhm ya kake ya kokari kuma? Yace Alhamdulillah inanan inata missing dinki Rufe ido tayi kamar yana kallonta tace Nima haka Yace wow really Tace” Yes dear Sannnan tace m sorry naga Sakon waya nagode sosai. Allah yabar zumunci yai smiling yace karki damu it’s my duty to make you happy! Tai yarrr da ido kaman yana kallonta Tace yeah hakane dear nan sukasha hirarsu ta mosoya sosai, Haka suka rabu cikin mararin juna Suna gama way…